Innalillahiwainnailaihiraju’un Kalli Bidiyon Allah Yayiwa Alhaji Isa Mahaifin Mawaki Ali Isa Jita Rasuwa.

0
20

Innalillahiwainnailaihiraju’un Kalli Bidiyon Allah Yayiwa Alhaji Isa Mahaifin Mawaki Ali Isa Jita Rasuwa.

Alhaji Isa, mahaifin fitaccen mawaki Ali Isa, ya rasu a daren jiya.

A cewar Nazifi Asnanic, za a yi jana’izar sa a wannan Asabar din da karfe tara.

Taurarin fina-finan Kannywood solar saka hoton mahaifin mawakin tare da yin addu’ar samun rahama a shafukansu na sada zumunta.

Tabbas Ali Isa Jita yayi matukar kaduwa da rashin mahaifinsa. Alamu solar nuna cewa akwai alaka mai karfi tsakaninsa da mahaifinsa.

Muna addu’an Allah ya jikan sa ya gafarta masa yasa Aljanna ce makomar sa.

Subhanallah: Dole ne a kalli Bidiyo Yadda wani boka yasa wata mata ta bude Kirjinta ya tsotsi Nonon ta

Mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?