A jiya ne jarumin Ibrahim maishinku yayi posting a shafinsa na sada zumunta inda yake nuna alhininsa na rashin babansa wanda yana mai cewa
“INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJUUN. a yau 26 JAN 2021 nayi babbaan rashi, .Allah yayi maka Afuwa baba .Wallahi duk wanda ya tafi cikin Aminci ya huta.Allah ya bamu hakurin rashin ka baba.Allah yasa mu mutu cikin Aminci”.
Kalli Bidiyon Yadda ummi tayi matukar girgiza matan kannywood bayan tafito a cikin sabon film
A madadin ceo Hausaloaded da mabiyanta na mika sakon Ta’aziyya Allah yayi masa rahama ya gafarta masa amen.
432 total views, 3 views today