Innalillahi Wa inna ilahir raj’un, ALLAH Ya Yiwa  Booth Rasuwa

- Advertisement -


Innalillahi wa inna ilahir raj’un, ALLAH ya yi wa Haj Zainab Musa Booth rasuwa, gobe za a yi jana’iza a gidan ta da ke kallon Premiere Hospital a Court Road da karfe takwas na safe (8:00am). 

ALLAH ya jikanta da rahama, ya sa aljanna ce makomarta, Amin.

Domin Samun Cikakken Rahoto Ku Shiga Cikin Wannan Hoto Dake Nan Kasa Domin Cigaba Da Karantawa, Idan Kukaga Bai Baku Cikakken Bayani Ba Sai Ku Dawo Baya Kuyi Refreshing Na Wannan Fajin Nan Zuwa Anjima Zamu Kara Sabunta Shi.

Mungode Kuyi Share Zuwa Facebook WhatsApp Instagram Twitter Da Telegram Duk.

- Advertisement -