Innalillahi ! Rahama Sadau Ta Saki Hoton Da Yajawa Annabi (S a.w) Zagi – Young Ustaz – Bidiyo

- Advertisement -

Innalillahi ! Rahama Sadau Ta Saki Hoton Da Yajawa Annabi (S a.w) Zagi - Young Ustaz

Innalillahi wannan abu da me yayi kama sam bamu ji dadinsa ba wallahi wanda gaskiya wannan abun da yayi magana yana da kyau yar uwarmu ta ji wannan sako.

Harka sabuwa ! Jarumi Nuhu Abdullahi zai angwance

Wanda ya kamata ta dubi girman Allah muna kallonta a matsayin musulma duk abinda kayi idan baka kai gargaraba Allah zai yafemaka.

Yana da kyau ta yi amfani da wannan nasiha.

Ga bidiyon nan kasa.

 

- Advertisement -