Innalillahi | Naira Dubu 500 Aka Bamu Mu Yanko Farjin Ta

0
38

Rundunar ‘Yan Sanda A Jahar Bauchi Ta Cafke Matasan Da Suka Yankewa Karamar Yarinya Farji

Rundanar ‘yan Sanda a jahar Bauchi ta cafke matasan da ake zargi da yankewa wata karamar yarinya farji kwana biyu da suka wuce.

"Rundunar

Tsaleliyar Budurwa ! Ni Dr Halima Abubakar Ina Bukatar Miji

Matasan Adamu Abdulra’uf da Abdulkadir Wada solar bayyana cewa Naira dubu 500 aka basu su yanko farjinta domin a yi sihiri da shi.

Ubangiji Allah ya mana kariya.”

Matasan Adamu Abdulra’uf da Abdulkadir Wada solar bayyana cewa Naira dubu 500 aka basu su yanko farjinta domin a yi sihiri da shi.

Ubangiji Allah ya mana kariya.

What's On Your Mind?