Innalillahi ! Ku kalli bidiyon yaro Dan shekara 12 da bindigar AK47 Yana Harbawa

- Advertisement -

Wani photon bidiyo mai kimanin tsayin minti daya da sakan 39, ya nuna wani yaro wanda shekarunsa ba su kai 15 ba yana rike da babbar bindiga kirar AK47 wanda kuma har yake iya hada ta ya harba.

Bidiyon ya bayyana yaron a tsugunne inda wani wanda bai bayyana fuskarsa ba yake masa tambayoyi.

Muna fatan Allah ya kawo mana zaman lafiya da karshen wadannan fitun tunu da suka addabi kasar nan da sauran kasashen musulmi gaba daya ameen.

- Advertisement -