Bidiyo: Innalillahi – Dalilin Da Yasa Na Fita Daga Musulunci Inji Muneerat AbdulSalam

- Advertisement -

Innalillahi – Dalilin Da Yasa Na Fita Daga Musulunci Inji Muneerat AbdulSalam

Wasu Ne Suka Fusata Ni, Suna Yi Min Gorin Musulunta, Shi Ya Sa Na Ce Na Bar Musulunci, Amma Har Yanzu Ni Musulma Ce, Cewar Muneerat Abdulsalam.

Bidiyo: Sako Zuwa Ga Muneerat Abdulssalam Me Barin Musulunci

Muneerat wadda ta bayyana hakan a wani sabon bidiyon da ta fitar cikin hawaye kan takaicin gorin musulunta da ake yi mata, ta kara da cewa “saboda soyayyata da Musulunci na yi hannun riga da mahaifina domin shi ba musulmi bane. Sannan kuma tunda na musulunta babu wanda ya ja ni a jiki, sai kyama ta da gori da ake yi min, kuma duk manyan da suke bibiyata babu wanda yake nema na da aure saidai su nemi na zo su yi zina da ni su biya ni”.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla kuji daga Bakinta.

- Advertisement -