Inna Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un : Allah Yayiwa Dr Sheikh Ahmed Lemu Rasuwa

0
47

Inna Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un : Allah Yayiwa Dr Sheikh Ahmed Lemu Rasuwa

Allah yayiwa Babban Malamin Addinin Musulunci wato Dr. Justice Sheikh Ahmed Lemu OFR, Rasuwa.

Malam ya rasu bayan yayi fama da jinya Zaa bayyana lokacin Jana’izar shi anan gaba da safiyar nan a Minna ta Jihar Niger.

Qalu innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un!! Allah Kuji Wani Irin Cin Amana Daya Faru !!!

Daya daga cikin yayansa ne Nuruddeen Lemu, ya fitar da Sanarwar a madadin Iyalan shi.

Allah yajikanshi da Rahama ya kyautata Makwanci Amin.

What's On Your Mind?