Ina so kowa ya more dukiyar Najeriya – Buhari

0
40

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari na aiki tukuru dan tabbatar da alkawarin da ya dauka na ganin cewa kowane dan Najeriya ya amfana da dukiyar kasar ba tare da la’akari da inda ya fito ba.

Ina so kowa ya more dukiyar Najeriya - Buhari

An Ya Wannan Budurwar Tanason Mahaifin Ta Yaga Wannan Video Kuwa 😭🙆

Hutudole ne na ruwaito.Sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka a Adamawa wajan kaddamar da wani aiki da ya wakilci shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

What's On Your Mind?