Ina Masara Taji Wuta! Yarinyar Na Ta Canyemin Kudi inji Adam A Zango Ga Amaryarsa
Jarumi adam a zango ya wallafa wasu zafaffan hotunan matarsa a shafinsa na Instagram wanda kuma ya nuna cewa ta canye masa kudi ma’ana daidai ganin yadda tayi a gidansa shiyasa yace haka.
HOTUNA: Dj Ab Ya Samu Ganawa Da Gwamna El-rufai
304 total views, 1 views today
Be the first to comment