Cikin wannan bidiyo zakaji irin yadda wasu bayin Allah da sunka karanta wannan addu’ar tayi tasiri a garesu wanda kuma a wata kisa da ya fadi akwai lokacin da Annabi s.a.w ya karanta wannan addu’a ga wata mata da zata iya fada masa magana marar dadi, wanda a lokacin suna yarey Sayyadina Abubakar R.A.
Wanda yace gayawa manzon Allah s.a. w cewa idan ta fada maka marar dadi bazamu jure ba sai yace masa ae bazata ganin ba.
Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Fitar Da Biliyan N1.8 Don Kafa Cibiyoyin Gyaran Mota
Nan take Manzon Allah s.a.w ya karanta wannan addu’a daga cikin Alkur’ani mai girma sai tazo wajen Abubakar R.A kawai take gani bata ganin manzon Allah s.a.w.
To alhamdulillahi ga bidiyon nan kasa.