Hukuncin Masallacin da Hadiza gabon ta Gina Da Kudin Film A Wajen Malaman Addini

Hukuncin Masallacin da Hadiza gabon ta Gina Da Kudin Film A Wajen Malaman Addini

Daya daga cikin malaman addini yayi martani ko magana akan hukuncin masallaci da kudin harka movie shin wannan aiki miye a mahangar addini musulunci.

Na Rantse Da Girman Allah Matsalar Tsaron Arewa Ajanda Ce ~ Datti Assalafy

Wanda sanin kowa ne wannan mata na daya daga cikin matan da ke yiwa al’umma hidima sai gashi kwatasam hotuna da bidiyo solar yada kafafen sada zumunta na gina Masallacin da tayi wanda abun yayi matukar sha’awa .

Ga bidiyon nan kasa ku

 969 total views,  12 views today

About M. Jamiu 1044 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*