Wannan shine rana ta hudu kenan wajen bukin nuhu abdullahi wanda anka fi sani da Mahmoud a cikin shirin Labarina wanda talabijin arewa24tv ke haskawa a duk sati ranar Litinin wanda ake buga soyayya mai tsananin gaske da sumayya da lailah da dai sauran su.
Gaskiyar Labarin Soyayyar Dr Pantami Da Hajiya Meenah
Ga hotunan nan kasa ku kalla.