Hotuna: Tsalelliyar Na neman Ku Taimaka min da addu’a mijin aure nake nema ruwa jallo yayi Wuff Dani

- Advertisement -

Matashiya Khadija Manaf ta rubuta a shafin ta Twiiter cewa baza iya boye abinda ke a ranta ba, don haka tana bukatar a taimaka mata da addu’a ko zata samu mijin auren.

Matashiyar dai ta bayyana cewa ita ‘yar Gombe ce ga wanda ya tashi.

Tashin hankali a Kaduna yayin da wasu ‘yan fashi suka sace mambobin RCCG 8

Kadan daga cikin Zafaffan Hotunan wannan yariyar kenan.

 

- Advertisement -