Hotuna – Dr Gumi: Wa’azi A Dokar Daji !!Dr Gumi, Shehu Buba Kun Cancanci Yabo

Bayan takardar gaiyata da ziyarar da suka kawowa Dr Gumi wanda ya motsa himmarsa tare da gwada jarumtarsa da halin malinta na shiga daji don wa’azi da shiga tsakanin fulani yan tada kayar baya da Gwamnati, Hakan muke fatan ya zamo sanadin kawo karshen sace mutane da ilmantuwar fulanin !!

Police Constable, Serving Soldier Arrested For Armed Robbery In Ondo

SHEHU BUBA UMAR (tsohon shugaban karamar hukumar Toro a jihar Bauchi) a matsayin barden boye a wannan tafiya ya cancanci yabo, wanda shine jagaban Dr kuma idonsa a wajensu!!

Kwamishinn yan sanda na jihar Kaduna yayi rawar gani don adadin fulani yan tada kayar bayan solar ninka jami’an da yaje da su kamar yadda yake a hoto amma ya saida ransa don Jama’a!!

Malamai masu wa’azi da Fulatanci Musamman daga yankin Karamar hukumar Toro da kuma cikin garin Jos da kewaye wadanda sune baraden yakin sojojin fadakarwa da Fulatanci solar cancanci yabo!!!

Allah ya sakawa kowa da alkairi ameen.

Wannan darasi ne ga hukumomi cewa Malamai nada babbar rawar da za su iya takawa wajen kawo warakar wassu cikin matsalolin kasarmu!! Dr Ibrahim disina ne ya wallafa wannan rubutu a shafin sa na Sada zumunta.

Sai kuma hukuma su cika alkawari!!

 198 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1378 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*