DOWNLOAD: Hamisu Breaker Ft Momee Gombe – Yan Arewa

- Advertisement -

Hamisu Breaker Ft Momee Gombe Yan Arewa mp3Hamisu Breaker Ft Momee Gombe  Yan Arewa mp3 download audio

Mawaki hamisu breaker mai wakar shimfidar fuska da kuma wakar jarumar mata ya sake zuwa da wata sabuwa wakarsa mai suna Yan Arewa.

Wanda wannan wakar yayi tane tare da abokiyar sana’arta Momee Gombe wanda sunusi oscar 442 ya bada umurni wakar.

Zaku iya kallon wakar kai tsaye daga shafin youtube yayinda zakuyi download din music dinta.

DOWNLOAD MP3

- Advertisement -