Hamisu Breaker Ft Arewa Finest Sama kasa Mp3 Download Audio
Shahararen mawakin nanaye wanda ya ke tashe a wannan lokaci Hamisu Breaker ya fitar da wakokinsa tare da mawakan arewa finest mai suna “sama “.
DOWNLOAD: Hamisu Breaker – So Ne [Mp3 Download]
Arewa finest sunyi fice wajen wakoki da manyan mawakan nanaye irin adam a zango da dai sauransu.