A halin Yanzu ana musayar wuta tsakanin Boko Haram da Sojojin Najeriya a Borno

0
28

Rahotannin dake fitowa daga jihar Borno na cewa a halin da ake ciki yanzu sojojin Najeriya da Mayakan Boko Haram na musayar wuta a kauyen Kurmari dake tsakanin Maiduguri zuwa Magumeri.

Kalli Zafaffan Hotunan Abba sadau Da Amaryarsa Da Iyayensa Da Rahama Sadau A Wajen Dinner

Yanzu-Yanzu:A halin Yanzu ana musayar wuta tsakanin Boko Haram da Sojojin Najeriya a Borno

Da Misalin karfe 12:10 na yammacin yau ne aka fara bata kashin kamar yanda Eonsintelligence ta ruwaito.

Hutudole na ruwaito wannan labari, dama dai an samu bayanan Sirri cewa Boko Haram zata tsananta kai hare-hare bayan nadin sabbin shuwagabannin tsaro da shugaba Buhari yayi, dan ta nuna cewa har yanzu tana nan da karfinta.

What's On Your Mind?