Budiyo: Hafsat Shehu ta nemi yafiya kan Tsinuwar da Tayiwa Rahama Sadau

0
137

Hafsat Shehu ta nemi yafiya kan Tsinuwar da Tayiwa Rahama Sadau

Tsohuwar Jarumar Kannywood kuma matar margayi Ahmad s nuhu tayi wannan bidiyo ne wanda tace tayi wannan ne domin soyayar annabi Muhammad s.a.w.

Ta nuna cewa tsananin son annabi ne ya sanya wannan abunda tayiwa rahama sadau.

Yanzu – Yanzu: An saki Sarkin Waka Nazir M Ahmad

Wanda a cikin bidiyon zakuga tana tsinewa jaruma rahama sadau.

Ga bidiyon nan kasa.

 405 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here