Hafsah Idris (Barauniya) Tayi Jimamin shekara Daya Da Rasuwar mahaifinta

0
119

Hafsah Idris (Barauniya) Tayi Jimamin shekara Daya Da Rasuwar mahaifinta

Shekarar da ta wuce ne 2019 Allah yayiwa malam idris rasuwa wanda shine a yanzu shekara daya dai dai kenan wanda muke masa addu’a Allah ya jikansa da rahama da al’umma musulmi baki daya.

Wanda a cikin kalamanta da tayi sune kamar haka

Video Kalli Yadda Mata Ke Rawar Wakar Zee Baby A Gidan Buki

shekara daya dai dai da rashin mahaifina,wanda munyi babban rashi matuka amma Allah shine wanda yafi son shi fiye da mu.

Allah ya jikanta da rahama ya sanya ka a cikin aljannah Firdausi, Allah ya dawamar da kai cikin rahama tare da saura musulumi da sunka riga mu gidan gaskiya amen”

 

What's On Your Mind?