Hadiza Gabon Ta Gina Katafaren Masallaci

0
273

Hadiza Gabon Ta Gina Katafaren Masallaci

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta yi wa Addinin Musulunci Hidima inda ta gina Masallaci.

Innalillahi! kalli Bidiyo Inyass Yana Tayar Da Wanda ya Mutu

Abokiyar aikinta, Madam Korede ce ta bayyana hakan inda ta yi kira ga sauran Abokan aikinta da su daina saka Leshin 500,000 da Atamfar 700,000 da Gyalen 50,000 a yi koyi da Hadiza Gabon, kamar yanda ta Rubuta a shafinta na Instagram.

https://youtu.be/QHiypeeoO-M

What's On Your Mind?