H. Adam Dorayi Na Daina So Mp3 Download Audio
Sabuwar wakar H. Adam mai suna ” Na Daina So ” to ko me yasa yace ya daina soyayya ohoo. kawai ku biyomu domin jin wane dalili yasa yace ya daina so.
DOWNLOAD: Ado Gwanja -Na Zama Ke [Mp3 Download]
To kuna ina masoya wakokin soyayya, da nishadi kuzo kuji wannan matashin yaron dan dorayi da me yazo muku dashi a wannan wakar tashi.
ayi saurare lafiya