EndSARS: Gwamnoni Da Sarakunan Arewa Suna So A Sa Doka Kan Shafukan Sada Zumunta

- Advertisement -

Kungiyar Gwamnonin jihohin Arewa (NSGF) gami da sarakunan Arewa photo voltaic yi kira da a daidaita kuma asa doka ga kafafen sada zumunta a Nijeriya.

A wata sanarwa da suka fitar a Kaduna a ranar Litinin a karshen ganawarsu da sarakunan gargajiya da sauran masu rike da mukaman Siyasa daga yankin, kwamitin ya ce dole ne a tsara sabbin tsari ga kafafen yada labarai na zumunta domin dakatar da illolin yada labaran karya.

Gwamnoni Da Sarakunan Arewa Suna So A Sa Doka Kan Shafukan Sada Zumunta

Da yake karanta sanarwar, a ranar Litinin, Shugaban Kungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa, kuma Gwamnan Jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya ce photo voltaic yi taron ne saboda matsalolin tsaro da suka addabi kasar nan kwanan nan, wadanda suka dabaibaye kasar.

“Taron ya lura da mummunan tasirin da kafafen sada zumunta ke yi wajen yada labaran karya.

PDP urges President Buhari to present 2014 National Conference Report to NASS

“Saboda haka, photo voltaic yi kira da adinga lura da kuma sa doka a kafafen sada zumunta” wani bangaren sanarwar ya fadi hakan.

Taron ya samu halartar Mai Girma, Shugaban Majalisar Dattawa, Mai Girma Mataimakin Shugaban Majalisar da sauran mambobin Majalisar Tarayya, Shugaban Ma’aikatan fadar Shugaban Kasa, Ministan Babban Birnin Tarayya, Ministan Labarai da Al’adu , Sufeto Janar na ‘yan sanda, Manyan Jami’an Majalisar kasa, Shugabannin Majalisar Sarakunan Gargaji ta Arewa karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi da sauransu.

- Advertisement -