Gwamnatin Tarayya Ta Janye Hana Kamfanin Jirgin Emirate Jigila

Gwamnatin Tarayya Ta Janye Hana Kamfanin Jirgin Emirate Jigila

Ministan Sufuri, Hadi Sirika ya bayyana cewa Nijeriya ta amince kamfanin jiragen sama na daular Larabawa ‘Emirates Airways’ ya dawo da aiki a Nijeriya. A cewar sa, UAE ta janye dokar hana biza ne bayan da Nijeriya ta ce, ba za ta bar jiragen daular su yi aiki ba, ma damar ba ta janye haramcin biza din ba.

Bidiyo: Yadda Malami ke Yaƙi da Hare-Haren ‘Yan Ta’adda

Ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa, “UAE ta aiko da sanarwar cewa za su dawo baiwa yan Nijeriya biza, haka zalika za a kyale jiragensu suyi aiki a Nijeriya. Za a dawo bayar da biza dinne akan yarjejeniya. Muna fatan ‘yan Nijeriya su yi hakuri da matsalar da aka fuskanta.

 117 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1097 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*