Majiyarmu ta samu daga daya daga cikin marubuta rariya Comr Abba Sani Pantami.
KwamitinBinciken Take Hakkin Jama’a da SARS su ka yi, ya kammala bincike, tare da amincewa a gurfanar da jami’an SARS 33 a hukunta su a kotu.
Sannan kuma kwamitin ya ce a biya diyya ta jimlar naira milyan 265 ga iyalan wadanda SARS su ka kashe ko su ka lahanta wa ‘yan uwa.
Babban Sakataren Hukumar Kare Hakkin Jama’a, Tony Ojukwu ne Shugaban Kwamiti.
Ya mika rahoton sa a ranar Talata.
784 total views, 3 views today