Yanzu – Yanzu: Gwamnatin kano Ta Kama Nazir Sarkin waka

- Advertisement -

A yau ne Majiyarmu ta samu labari daga shafin dan uwansa kuma yayansa aminu saira ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake cewa.

“Ina mai alhinin sanar da Yan uwa da Abokan Arziki ce hukumar Tace fina-finai karkashi Gwamnatin Jihar kano Ta sake kama Dan Uwana NAZIRU M. AHMAD. (Sarkin waka) A yanzu haka yana tsare. Karin bayani na nan tafe…”

Gwamnatin kano Ta Kama Nazir Sarkin waka

Ku kasance da shafin Hausaloaded domin kawo muku cikakken bayyanin wannan kamawa da hukutamar tace fina finai karkashin gwamnatin kano tayiwa nazir Sarkin waka daman wannan ba shine na farko ba.

Sautin Murya: Ƙanwar Rahama sadau Zee Sadau Ta bayyana irin matakinda aka dauka ga Rahama Sadau – Bidiyo

- Advertisement -