Ministan ilimi Malam Adamu Adamu, ya yi umurni da a gudanar da bincike mai zurfi a kan rahoton hukumar ICPC da ta zakulo cewa, an ba da kudi biliyan 2.67 ga makarantun sakandaren gwamnatin tarayya.
A baya, hukumar hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ICPC, ta bankado cewa an karkatar da naira biliyan 2.67 ga asusun wani mutum daga cikin kudin da a ka ware don ciyar da ‘yan makaranta.
Sergio Ramos & C Ronaldo Clashed After Modric Won Ballon d’Or – See How
Ministan a cikin wata takarda daga daraktan yada labarai na ma’aikatar ilimi ta kasa, Ben Bem Goong, ya ce an kafa kwamitin ne domin gano gaskiyar abin da ya wakana.
Takardar ta ce kudin da aka biya a lokacin dokar kulle ta “lockdown” na da nasaba da bashin da masu dafa abincin ke bi.
879 total views, 3 views today
Be the first to comment