Goyon Bayan Falastinu: An Yabawa Pogba Da Diallo

- Advertisement -

Goyon Bayan Falastinu: An Yabawa Pogba Da Diallo

Daga Abba Ibrahim Wada

Magoya baya a sassan duniya daban-daban solar yabawa ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Paul Pogba a Amad Diallo sakamakon daga tutar Falastinu da ‘yan wasan biyu sukayi a filin wasa na Outdated Trafford a ranar Talatar information gabata.

‘Yan wasan biyu dai solar daga tutar ne inda kuma suka dinga yawo da ita a filin wasan bayan tashi daga fafatawar da Manchester United tayi da kungiyar kwallon kafa ta Fulham, wasan da aka tashi 1-1.

Fitaccen dan wasan na Faransa Paul Pogba tare da abokin wasan sa a kungiyar Manchester United Amad Diallo solar daga tutar Falasdinu a filin wasan Outdated Trafford bayan karawar da suka yi da kungiyar Fulham a daren Talata, abinda ya janyo hankalin masu bibiyan harkar kwallon kafa a duniya suna ta mahawara akai.

Wani daga cikin Yan kallo ne ya mikawa Pogba tutar mai dauke da launin Ja da Fari da kuma Shudi bayan tashi daga wasan, lokacin da ‘Yan wasan Manchester United ke zagaya fili suna yiwa magoya bayan su godiya kan irin goyan bayan da suka basu a wannan kaka mai karewa, bayan kammala wasan su na karshe a gida kamar yadda aka saba.

Wannan ya sa Pogba tare da Diallo dan kasar Cote d’Iboire wadanda dukkan su Musulmai ne suka rike tutar a gaban ‘Yan kallo akalla 10,000 da suka halarci wasan saboda takaita ‘Yan kallo da akayi sakamakon annobar korona.

Zanga-zangar goyon bayan Falasdinu a sassan duniya
Dubban mutane ne suka shiga zanga zanga a kasashen Turai da dama ciki har da biranen London da Berlin da Madrid da kuma Paris domin bayyana goyan bayan su ga Falasdinawa sakamakon munanan hare haren da Israila ke kaiwa a Yankin Gaza wanda yayi sanadiyar hallaka mutane sama da 200.

Suma ‘Yan wasan kungiyar Leceister Metropolis, Hamza Choudhry da Wesley Fofana solar nuna irin wannan goyan baya a karawar da suka yi da Chelsea a wasan karshe na cin kofin FA da akayi a karshen mako wanda suka samu nasara akai.

Yahudawa solar nuna damuwa
daukar irin wannan tuta na Falasdinu da Mohammed Elneny na kungiyar Arsenal ya yi ya gamu da suka daga Yahudawan dake goyan bayan kungiyar ta Arsenal suma a wasan kungiyar a suka buga.

Elneny ya aike da sako ta shafinsa na Twitter inda yake cewa zuciyar sa da ruhinsa da kuma goyan bayan sa na tare da Falasdinu sai dai kungiyar Arsenal ta shaidawa kafar talabijin na Sky Sports activities cewar tayi Magana da Elneny bayan da kamfanin espresso na Labazza dake daukar nauyin kungiyar yayi korafi akai.

- Advertisement -