Gobara Ta Barke A Babbar Kasuwar Katsina

0
411

Gobara Ta Barke A Babbar Kasuwar Katsina

Daga Sulaiman Ibrahim Yanzu haka gobara ta barke a babbar kasuwar jihar katsina da akafi sani da central Market.

Mun samu labarin ne yanzu haka da misalin large 10:40 Na Safiyar yau Litinin. Cikakkun labarun suna zuwa Dan Jim kadan…

What's On Your Mind?