Bidiyo: Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun! Gaskiyar Mutuwar Lawan Ahmad Jarumin Izzar So

0
865

mutuwar lawan ahmad

mutuwar lawan ahmad

Labaran mutuwar jarumi Lawan Ahmad Tauraro a fim din nan mai farinjini wato Izzar So ya karade kafafen sada zununta.

Ko menene gaskiyar wannan al’amari na mutuwar tasa?

Kalli Bidiyon Yadda Nafisa Abdullahi Ta Amsa Tambayoyi 6 Masu Tsada

Wannan zance dai zancen kanzon kurege ne domin babu gaskiya ko kadan a cikinsa illa iyaka wasu ne kawai ke ta yada labaran karya akan jarumin.

Jarumin ya fitar da wani faifan bidiyo inda ya karyata wadannan zantuka da ake yadawa na mutuwar tasa inda ya tabbatar da yana cikin koshin lafiya kuma shi yanzu hakama yana jihar Jigawa suna aiki tare da abokanan aikinsa.

Kalli bidiyon anan:

What's On Your Mind?