Gaskiya Magana Akan Cewa Adam A Zango Ya Koma APC

- Advertisement -

Babu Shakka Itah Siyasa ‘Yar Zanba Ce Da Sauya Sheka Ga Dukkan Jam’iyar Da Mutun Yake Son Zuwa Ko Yake Da Sha’awar Shiga.

Ku Nutsu Kubi Wannan Bayani Ku Karanta Domin Shine AKE Yawo Dashi Da Cewa Fitacen Jarumin Kannywood Adam A Zango Ya Bar PDP ya Koma APC.

Hausawa kance inda babu yashi nan ake gardamar kokuwa tabbas adam a zango da ya baratar da kansa da cewa ya daina harka siyasa a can baya kamar yadda ya fadi a shafukansa na sada zumunta.

Sai gashi anyi gasar rawar Garkuwan Matasa wanda karkakshin abdulmart na dauki nauyi yana daga cikin alkalan wasa ma’ana masu tantance makin wadanda sunkayi nasara aka basu kyaututtuka masu tsoka.

Anyi wannan bukin bada kyauta a jahar kaduna wanda ita wannan gasar anyiwa Yahaya bello gwamnan kogi a matsayin dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc 2023 mai zuwa.

Sai gashi wannan ranar Litinin tun da sassafe ga hotunan ganawar adam a zango da Mai bala boni gwamnan jahar yobe wanda kuma shine babban jigon jam’iyyar Apc.

Wanda yayi godiya sosai a garesa bisa irin karfin guiwa da ya baiwa kungiyar abdul Amart mai kwashe, Wanda kungiyar abdul Amart ta samu zama shahara da karfin gaske akan shi Mai bala boni dan jajarcewarsa da cigabansa akan ita abdul amart team.

Har Yanzu Dai Babu Wani Takaman Men Labari Ko Hujjoji Da Cewa Fitacen Jarumin Kannywood Adam A Zango Ya Koma APC, Duk Wani Labarin Da Kuke Samu Sam Ba Gaskiya Bane.

Kujira Har Kuji Daga Bakin Shi Adam A Zango Zamu Sanar Daku Idan Har Ya Fito Filili Karara Ya Fadi, Domin Itah Siyasa Ba’a Hanawa Mutun Bin Ra’ayin Sa Don Haka Siyasa Ta Gada.

Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Wannan Shafin Na Mobilized9ja A Koda Yaushe Domin Samun Sabbin Labaran Kannywood Akan Lokaci.

- Advertisement -