Bidiyo: Gaskiya Akwai Matsala kudubi Yadda Munafika sunka Hana Su Sheikh Aminu Daurawa Ganin Buhari A Abuja

0
113

 

Gaskiya Akwai Matsala kudubi Yadda Munafika sunka Hana Su Sheikh Aminu Daurawa Ganin Buhari A Abuja

Wannan wani jabawabi da Sheikh Aminu Ibrahim daurawa ya fadi da bakinsa wanda abun takaici ne da ban haushi wanda da kiristan ne da ba’a haka fastoci ganinsa.

Bidiyo: Zanga-Zangar EndSARS Shiri Ne Na Cin Mutuncin Buhari – Rashida Mai Sa’a

Amma abin takaici malamai masu bada shawara akan baiwa shugaban kasa shawara akan halin da ake ciki ma anhana wanda wannan babban bala’i ne.

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?