Gasar Dogara Yadawo Wajen Fidda Zarakara Da Ya Lashe Mota Saurara kasha mamaki

0
26

Wannan shine asalin cikakken bayyani yadda anka fitar da wanda ya lashe kyautar mota da dogara ya ssnya.

Gasar Dogara Yadawo Wajen Fidda Zarakara Da Ya Lashe Mota Saurara kasha mamaki

Wanda zakaji bayyani daga alkalan wannan Wasa da anka gudanar idan baku manta ba mun kawo muku bidiyon wadanda sunkayi nasara a wannan gasa wanda fahad dance group a Jos sune na daya da sunka ci wannan mota.

Yanda Ankayiwa Jaruma Rahama Sadau Fyade

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?