Garkuwar Matasa Challenge 2021 Da zaku Samu Kyautar Moto,Adaita sahu,Mashin Da Waya, Ga yadda zata kasance

- Advertisement -

Wannan shine abinda Abdul Amart mai kwashe ya wallafa a shafinsa na sada zumunta Instagram, wanda ya nuna wannan gasa zata kasance akan bello yahaya gwamnan kogi state da kudirin Shugaban kasa a jam’iyyar ApC 2023.

Shine sunka sanya gasar kamar haka.

1 Mota
2 Mota
three Adaita sahu
four Adaita sahu
5 mashin
6 mashin
7 mashin
eight mashin
9 mashin
10 mashin
11 telephone
12 telephone
13 telephone
14 telephone
15 telephone
16 telephone
17 telephone
18 telephone
19 telephone
20 telephone

Dokoki / ƙa’idar Gasar (Guidelines and laws)
1 KAYAN SAWA (costumes)
Ana bukatar kayan da za’a saka yazamo ya wakilci Wata ƙabila a Nigeria,
Yin hakan karin samun MAKI ne,
Amma saka wasu kalar kayan ba laifi bane.

2 DANDALI (location)
Wajan daukar wakar zai kasance ana iya ganin (background) Hoton Mai Girma Yahaya Bello zanen APC ko banner mai dauke da hoton Yahaya Bello (LOGO) APC da duk wani abu mai kama da jam’iyyar APC.

three Wakar (Songs)
Tana dauke da baiti sama da ashirin (20) zaka/ki iya daukar baitin da ka/ki keso don yinsa.

four RAWA (Dance)
Rawar zata zama (Dance Drama) Mai dauke da jan hankali na irin abin da ake fada a baitin wakar da ka/ki zaɓa.

5 Don Ganin Abin da kayi ya zama wajibi kayi tagging Wadannan account din a Instagram @matashi_na_matasa @garkuwanmatasa @tahiritahir_abba @sadiqmafia @abdulamert_mai_kwashewa @balausher @fahad_dance_acadamy @saddiqsanisaddiq @kamal_u_baba ishedanbaba2 @real_lancika @abnurenertaiment @realalinuhu @officialgybkogi @asukupharm #garkuwarmatasachallenge

Karin bayani 👉 Idan aka lura da kyau dana 1 dana 2 duka mota zasu rabauta da ita don haka yazama wajibi mota 1 zata tafi wajan MAZA sannan mota daya zata tafi wajan MATA, Ayi downloading wakar a YOUTUBE CHANNEL mai suna Abnur Leisure,
Gasar zata fara daga ranar Sallah 13/5/21 zuwa 27/5/21 sati biyu kenan, ALLAH Yabawa Mai rabo Sa’a.

- Advertisement -