HOTUNA: Garin Jos Ba Lafiya! Fadan Addini Ya Barke har An Bankawa Masallaci Wuta

- Advertisement -

Garin Jos Ba Lafiya! Fadan Addini Ya Barke har An Bankawa Masallaci Wuta

Masu zanga-zangar ENDSARS suna neman kunna sabon wutar rikicin addini a birnin Jos jihar Pilato, rahoton da yake shigo min yanzu ya nuna cewa har an bankawa wani Masallaci wuta

Bidiyo: Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun! Gaskiyar Mutuwar Lawan Ahmad Jarumin Izzar So

Kowa ya san garin Jos, abu yana faruwa na rikici sai ya juya ya koma fadan addini, daga nan sai Birom su tare hanya suna yiwa musulmai yankan rago

Majiyarmu ta samu daga shafin datti assalafy ‘yan uwa masu bin hanyar Jos zuwa Abuja su kiyaye, sannan su tuntubi lafiyar hanya kafin a fara tafiya, sannan muna kira ga

Maigirma gwamnan jihar Pilato ya sanya dokar ta baci Yaa Allah Ka mana maganin shaidanu masu adawa da zaman lafiya Amin.

Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Garin Jos Ba Lafiya! Fadan Addini Ya Barke har An Bankawa Masallaci Wuta

- Advertisement -