Gareku Mata Kawai Banda Maza Maganin Ciyon Mara

0
135


Ga Wata Hanaya Da Zata Taimaka Muku Mata Domin Shawo Kan Matsalar Da Kuke Fama Da Ita A awajen Al’ada Insha Allah Idan Kunka Bi Wannan Hanyoyi Zakuji Sauki Da Yardar Allah.

Ciwon mara lokacin Al’ada, abu ne dake Damun Mata da yawa. Amma ga wasu fa’idodi nan ku jarraba. In sha Allahu za’a samu dacewa.
1. A samu Tsohuwar Tsamiya a jika aruwa Tare da bushashiyar gauta arika shan ruwan tun kwana biyu kafin zuwa haila, har lokacin da hailar zata fara zuba. Wannan Mataye da dama solar jarraba kuma solar dace.

2. MAN ZAITUN : A Karanta ayoyin Alqur’ani acikinsa sannan Mace ta rika shan cokali guda protected da yamma kullum har zuwa lokacin zuwan Jinin al’adarta. Kuma zata rika shafawa ajikinta har Mararta (Amma banda al’aurarta saboda ayoyin da aka tofa).

Shima wannan idan anyi shi za’a dace. Koda Aljanu ne suke rike mata Marar, ko suke sanya mata ciwon jikin to zata samu waraka.

3. KUSTUL HINDI : Idan an jikashi a ruwa ana shansa protected da yamma shima yakan Magance matsalar ciwon mara ko rashinzuwan jinin sosai, ko kuma rikicewar jinin Al’ada.

Kuma koda ajiyar Aljanu ne a marar mace ko mahaifarta, in sha Allahu zata samu waraka.

Da fatan Allah shi amshi dukkan abinda muke roka ma junanmu.

Kuyi Feedback Da Bukataun Haka Zalika Kuyi Share.

What's On Your Mind?