Fulani sun yarda ayi wa duk Makiyayi rajista, za su fallasa ‘Yan bindiga

– Advertisement -Shugaban kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Affiliation of Nigeria (MACBAN), na reshnen Ekiti, Adamu Abache, ya goyi bayan ayi wa makiyaya rajista. Alhaji Adamu Abache ya yi kira ga gwamnatin jihar Ekiti, ta yi wa duk makiyayan da ke zama a Ekiti rajista domin aji dadin gane duk wani mai kiwon dabbobi. Jaridar … Continue reading Fulani sun yarda ayi wa duk Makiyayi rajista, za su fallasa ‘Yan bindiga