BIDIYO: Fresh Emir ~ Wasika zuwa Ga Shugaban kasa Episode 2

0
91

Fresh Emir ya sake zu mu da cigaban sako wanda idan zaku tuna yayi kashi na daya wanda a turance ake kira da “Episode 1”.

Wanda a cikin Wannan cigaban kashi na biyu “Episode 2” tana nuna da akan yunwar da talakawa ke ciki.

Fresh Emir ~ Wasika zuwa Ga Shugaban kasa Episode 2

Wanda mun kawo audio da videon wannan waka ko ince wasika.

Latsa nan don sauke kiɗan yayin da kuke kallon bidiyon da ke ƙasa;

DOWNLOAD VIDEO

What's On Your Mind?