An fatattaki Sarkin Fulanin Oyo da iyalansa daga gidansa, an ƙone motocinsa 11

0
100

Wasu ‘yan banga da ke ikirarin kare kabilar Yarabawa solar cinna wuta a gidan Sarkin Fulanin Oyo, Alhaji Saliu Abdulkadir a daren ranar Juma’a, SaharaReporters ta ruwaito.

An fatattaki Sarkin Fulanin Oyo da iyalansa daga gidansa, an ƙone motocinsa 11

Abdulkadir ya shaidawa SaharaReporters a Ibadan cewa an fatattake shi da matansa da yaransa daga gidansu sannan an kone motoccinsa 11 yayin korarsu.

An fatattaki Sarkin Fulanin Oyo da iyalansa daga gidansa, an ƙone motocinsa 11

An fatattaki Sarkin Fulanin Oyo da iyalansa daga gidansa, an ƙone motocinsa 11

Another Hit!!! Lil Frosh And Zinoleesky Set To Drop A New Song Titled “Omo Ologo” [Video Snippet]

Ya ce duk da tabbacin kariya da rundunar yan sanda da al’ummar jihar suka bashi, an kone gidansa a gaban jami’an tsaro.

Ya ce, “A yanzu da na ke magana, muna daji. (*11*) kone motoccin mu kimanin 11. Wasu daga cikin yara na solar samu rauni kuma muna neman yadda zamu kai su asibiti. Yara ne solar tsere daga gidajensu solar shiga daji. Muna bukatar gwamnati ta taimake mu. Yan sanda da Operation Bust da sauran jami’an tsaro suna nan lokacin da ake cinna wa gida na wuta.”

Shugaban kungiyar Miyetti Allah na jihar, Alhaji Ibrahim Jiji, shima ya tabbatar da afkuwar lamarin ga wakilin majiyar Legit.ng a wayar tarho.

“Kamar yadda muka saba fadi, ba dukkan fulani ne bata gari ba. Akwai na gari a cikin mu. Me za a kira wannan? Wannan mutumin dattijo ne kuma duba yadda aka kore shi daga gidansa. Muna bukatar gwamnati ta dauki mataki,” in ji shi

Sunday Igboho, wani mai fafutikan kafa Jamhuriyar Odudua, a ranar Juma’a ya ziyarci unguwannin Fulani domin tabbatar da solar fice daga jihar bayan cikar wa’adin kwana bakwai da aka basu a makon da ta gabata.

Tuni dai babban sufetan ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya bada umurnin a kamo Igboho.

 

What's On Your Mind?