Falalu Dorayi Yayi Raddi Mai Zafi Zuwa Ga Shuwagabannin Akan Matsalar Rashin Tsaro a Arewa

Wanda cewa ne kowa yaga irin yadda yan kudu sunka fito akan kawai basa ra’ayin Sars amma cikin kwana ukku anka biya musu bukatar su shine ya wallafa wannan bayyani a shafukansa na sada zumunta yana cewa:

“Matsalar tashin hankali da ta’addanci a arewa, ko rantsuwa nayi bazan kaffara ba, ta nunka ta mutanen kudu masu fafutukar #EndSars sau dubu.

Amma da yake da su da Jagororinsu tafiyar su daya, har an gama da bukatarsu.

To muma in da gaske muke matsalar ta dame mu, kamar yadda naga wasu na taya su. Sai mu fito mu hadu akan tamu matsalar ta #EndNorthBanditry

Falalu Dorayi Yayi Raddi Mai Zafi Zuwa Ga Shuwagabannin Akan Matsalar Rashin Tsaro a Arewa

Ina tunawa Jagororinmu wannan hadith na Amirul Muminin
Umar Ibn Khattab (R.A) Yace;
“Da a ce rakumi ko rakuma za su yi tuntube a birnin BAGHDAD da sai naji tsoran kar Allah ya tambayeni gobe kiyama, ina Madina mai yasa ban gyara masa titi ba.”

COCONEPD: Dattawa sun yi Allah-wadai da ‘shiru’ kan rashin tsaro a Gwamnatin Buhari

Kalubale Garemu.

#endnorthbanditry
#endnorthbanditry
#endnorthbanditry”

 92 total views,  5 views today

About M. Jamiu 365 Articles
Hausa News Editor & Sport Director

Be the first to comment

Leave a Reply