Tsohuwar Jarumar Kannywood sadiya kabala ta sanya wani bidiyo a shafinta na sada zumunta wanda ta rubuta masa “My child”.
Wanda nan da nan wasu na kama fadin albarkacin bakinsa yayinda wasu sunka tsine masa wasu kuma sunkayi mata nasiha akan cewa itace keyiwa wasu nasiha amma kezo kina wannan aika aika.
LASU part-time programme admission form is still on sale
Wanda wasu na ganin ae dan uwanta ne saboda sunyi kama a fuska inda wasu kuma na nuna koda hakane bai dace ba.
Ga kadai kadan gaba cikin martnanin da mutane nayi akan wannan bidiyo.