An Fadi Amsar Garabasar Naira Dubu Dari 100k Da Aminu Saira Ya Sanya Akan Wannan Hoto

0
130

An Fadi Amsar Garabasar Naira Dubu Dari 100k Da Aminu Saira Ya Sanya Akan Wannan Hoto

Daga karshe dai babban darakta aminu saira ya fadi amsar maganar da ali nuhu ya gayamasa a wannan hoto da wallafa yace duk wanda ya fadi zai bashi naira dubu dari.

Aminu Saira Ya Sanya Garabasar Naira Dubu Dari 100k Akan wannan Hoto

Idan baku manta a Hausaloaded ta gayamuku wannan hoton anyi shine wajen shagalin bikin auren nuhu abdullahi jarumi Mahmud a cikin shirin Labarina.

An Fadi Amsar Garabasar Naira Dubu Dari 100k Da Aminu Saira Ya Sanya Akan Wannan Hoto

Ga amsar kai tsaye daga babban darakta da ya wallafa a shafin na sada zumunta wanda ya nuna babu wanda yaci wannan garabasa.

An Fadi Amsar Garabasar Naira Dubu Dari 100k Da Aminu Saira Ya Sanya Akan Wannan Hoto

What's On Your Mind?