EUROPEAN SUPER LEAGUE: Za A Hukunta Real Madrid Da Juventus Da Barcelona

- Advertisement -

EUROPEAN SUPER LEAGUE: Za A Hukunta Real Madrid Da Juventus Da Barcelona

Hukumar kula da wasan kwallon kafar Turai UEFA, ta fara daukan matakin ladabtarwa kan kungiyoyi uku da har yanzu suka ki yin watsi da Shirinsu na neman shirya gasar European Tremendous League ba, da suka hada da Real Madrid da Barcelona da kuma kungiyar kwallon kafa ta Juventus.

A kokarin daukar matakin UEFA ta nada sifetocin ladabtarwa don gudanar da bincike recreation da yiwuwar keta dokokin UEFA da kungiyoyin suka yi dangane da gasar ta Tremendous League dake neman zama kishiya ga kofin zakarun turai na Champions League.

Hukumar tace za a ci gaba da karin bayani recreation da wannan batun a lokacin da ya dace kuma ba zata saurarawa duk kungiyar da aka samu da laifi ba wajen wanzar da hukuncin daya dace domin gujewa faruwar irin abun a nan gaba.

Hukumar UEFA a makon da ya gabata ta ce za ta dauki matakin da ya dace a kan kungiyoyi uku da har yanzu ke goyon bayan shirin Tremendous League, gasar da za ta tabbatar da mambobin da suka kafa ta shiga a kowane kakar wasa, ba tare da sunyi wasan neman gurbi ba.

Tuni dai kungiyoyin da suka fito daga kasar Ingila da suka hada da Manchester United da Manchester Metropolis da Liverpool da Chelsea da Tottenham da kuma kungiyar kwallon kafar Arsenal suka janye daga gasar bayan solar sha matsin lamba ga magoya bayansu da kuma hokumar firimiya ta Ingila.

 

- Advertisement -