Duniya Ina zaki Da Mu! An tsinci jariri sabuwar haihuwa a Filin Idi na Jigawa
Jami’an ‘yansanda solar tsinci jariri sabuwar Haihuwa a filin Idi na garin Dutse dake jihar Jigawa.
Shafin hutudole na ruwaito,Kakakin ‘yansandan Jihar, SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da haka a ganawa da manema labarai, Jiya, Alhamis.
Satin Murya: Karshen Tika Tik ! Hamisu Breaker Ya kai Kansa Ga Yan Sanda
Yace solar kai jaririn Asibiti inda Likitoci suka tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya kamin daga bisani suka kaishi wajan masu kula.
Yace suna nan suna kan binciken mahaifiyar jaririn dan kamata inda yace suna kura ga mutane da su bada hadin kai da bayanai da zasu kai ga gano mahaifiyar jaririn.
1,083 total views, 3 views today
Be the first to comment