Dole ne a kalli Bidiyo yadda sarkin waka ya fashe da kuka akakalaman da abduljabar yayi na batancin akan sahabbai

0
73

Dole ne a kalli Bidiyo yadda sarkin waka ya fashe da kuka akakalaman da abduljabar yayi na batancin akan sahabbai

Bidiyon da nazir sarkin waka ya fashe da kuka saboda kalaman da Abdul-Jabbar yayi akan sahabbai wanda ya kasance na batanci ne matuka wannan shine silar fashewarsa da kuka a dalilin wadannan kalamai gwamnatin kano ta dauki matakai kala kala akan Abdul-Jabbar.

Kalli Bidiyon!!! Innalillaahiwainnailaihiraju’un Tabbas Alummar Fulani Makiyaya Ku Kalli Yadda Akaiwa Fulani A Kudu.

Takai har masallacinsa gwamnatin kano ta rufe shi saboda wadannan kalaman batancin da yayi wannan shine cikakken bidiyon da sarkin waka yayi kuka gashinan kasa mun kawo maku.

What's On Your Mind?