Dole ne a kalli Bidiyo Yadda Cikin Alhini Sadiya Kabala ta bayyana yadda sunka Rabu Da Jamilu Shinkafi Kafin yayi Hatsari Ya Rasu
Tsohuwar fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Sadiya Kabala ta bayyana yadda ta rabu da Jamiu, dan tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari, wanda ya mutu a tsare.
Muna rokon Allah ya jikansa da rahama da dukkan musulmin duniya. Amin.
A cikin wannan bidiyon zaku ga yadda suka rabu da yadda motarsu tayi hatsari kuma sukayi hatsari.
Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.