Dole ne a kalli Bidiyo: Kalli Martanin Abduljabar Yace inayiwa Malamai Baƙin Albishir ~ Daga Bakinsa

0
50

Dole ne a kalli Bidiyo: Kalli Martanin Abduljabar Yace inayiwa Malamai Baƙin Albishir ~ Daga Bakinsa

Sheikh AbdulJabbar Sheikh Nasir Kabara ya bayyana dakatarwar da gwamanatin Jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta yi masa daga yin wa’azi da rufe masallacinsa da cewa “zalunci ne”.

Shiekh Abduljabbar ya faɗa wa BBC cewa duk da ita gwamnati da kanta, ta bakin kwamishinan Ilimi na jihar, ta tabbatar da abin da ake yi masa zalunci ne, amma ta dakatar da shi ba tare da ba shi damar kare kansa ba.

Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Iskanci Da Mata Suke Ta Kwance Zani Akan Sabuwar Wakar Ado Gwanja

Abduljabbar dai na waannan kalami ne biyo bayan rufe makarantarsa da masallacinsa da gwamantin Kano ta sanar da yi a ranar Laraba tare da haramta saka karatunsa a kafafen sada zumunta da na yaɗa labarai a jihar.

Shehin malamin ya ce taron da ya gudanar a makon da ya gabata na daga cikin dalilan da ya sa gwamnatin ta ɗauki wannan matakin, ganin cewar duk yunƙurin hana taron ya ci tura.

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?