Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan hotunan inda yake tare da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.
DJ AB ya saka hotunan a shafinsa na Instagram inda ya bayyana cewa yau na hadu da gwamna El-Rufai.
Sai dai shahararren mawakin bai bayyana ganawarsu da mai girma gwamnan jahar kaduna ba.
MUST WATCH: Bidiyon Yadda Wata Ƴar Maɗigo Ke Roƙon Abokiyar Lalatarta Data Tuba Karta Barta
Kalli ga hotunan a kasa.
998 total views, 27 views today
Be the first to comment