Tsohon Sanata Dino Melaye a kogi ya kara lambar Lamboghini Aventandor Roadstar da za’a iya sauyawa zuwa motocin sa na alfarma.
Lamboghini mai convertible ya kai dala miliyan 1. Yana da samfurin Fiftieth-anniversary kuma wannan ɗayan shine 4 daga cikin 100 da aka yi, wanda kunsa cewa dino mutum ne mai sha’awar sayen tsadaddun motaci
Ba zamu koma aji ba sai an biya mana bukatunmu – Kungiyar ASUU ta yi tsokaci kan bude makarantu
Muna taya shi murna!
Duba bidiyo a ƙasa daga shafin Lindaikeja