Dariya Nashirin Kashe Naziru Sarkin Waka Bayan Ganin Wata Tafka Asarada Yan Kasuwa Crypto sukeyi

0
130

Dariya Nashirin Kashe Naziru Sarkin Waka Bayan Ganin Wata Tafka Asarada Yan Kasuwa Crypto sukeyi

A cikin wannan bidiyo zaka ji irin yadda sarkin waka yayi maganganu masu ban dariya recreation ga harkat Cryptocurrency wanda zaka sha dariya akanta.

Wanda daya daga cikin abin dariya shine wai yanzu ba ma ka baiwa dan crypto ajiya ba har da aikansa da kudi ba’a yi domin zai iya sanyata a cikin crypto idan ta hau ya cire ya idan yayi kasa har kai kayi kasa.

Zakuji yayi maganganu da dama a cikin wannan bidiyo ga dai faifan bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?